current location: home  > android  > Educational Software > Kundin Tarihi Part 1 - Aminu Daurawa Offline MP3
Kundin Tarihi Part 1 - Aminu Daurawa Offline MP3

Kundin Tarihi Part 1 - Aminu Daurawa Offline MP3

safenonpoisonousdetected
tag:
Hot collection
List recommendation
  • introduction
  • picture
  • Boutique
  • Related
Developer's DescriptionBy uyaappsAssalamu Alaikum Yan Uwa Maza da Mata, Muna dauke da manhaja wadda ke dauke da Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.Assalamu Alaikum Yan Uwa Maza da Mata,Muna dauke da manhaja wadda ke dauke da Karatun Kundin Tarihi Tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa.Wannan Application Kyauta ne dominku 'yanuwa Hausawa Musulmi.Kuma baya bukatar internet ko data ko WiFiSannan free neh, kuma akwai sauti mai inganchiaminu Daurawa kundin tarikhiMal. amin Ibrahim daurawaMalam Aminu Daurawa offline kundin tarihiKundi irin na tarihi tare da Sheikh Daurawa KanoOffline mp3 aminu daurawa kundiMallam Amin Tarihi without internet connectionDomin wadansu karatuttukan na HAUSA kamar Qur'an Tafseer by Sheikh Jaafar Mahmud Adam duba cikin Play store.Wannan App kashi biyu ne, akwai part 1 da kuma 2. Wannan shine na farkon. Kashi na biyu yana cikin wannan store.Idan kana/kina da shawara game da wannan App na Malam Aminu Ibrahim Daurawa wato Kundin Tarishi yi amfani da email din developer ka/ki turo da sakonka/ki.Wannan App baya bukatar data ko wifi Connection, yana aiki ne Offline. Daga kayi downloading sa to shi kenan a yaushe zaka iya amfani dashi domin sauraron karatun Kundin Tarihi.Baka bukatar tura karatun cikin wayarka/ki. Yin hakan zai ci waje mai yawa daga memory din wayarka/ki. Amma idan kayi amfani da wannan App to size din zai zama dan kadan sannan kuma baka bukatar dube-duben files. Gaba daya Kundin Tarishin yana cikin wannan App a shirye.Idan ka/kin ji dadin wannan App, inason ku tayani da Addu'ar samun shiriya da kuma yardar Allah subhanahu wata'alaa. Allah ya shiryemu gaba daya ya kuma sanyamu cikin masu babban rabo da kuma kyakkyawan lada wato Aljannah Ameen Ameen.Allah ya saka ma Malam Aminu Ibrahim Daurawa da AlkhairinSa Ameen.Nagode da ka/ki duba wannan App nawa!Ku huta lafiya.Sai anjima!!
Screenshot group
Related recommendation