- introduction
- picture
- Boutique
- Related
Developer's DescriptionBy AdamsDUTWannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUMK, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah...Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUMK, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.Bayan karatutuka na sheikh ahmad tijjani yusuf guruntum mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar hakasheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheensheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkamsheikh Jafar Mahmud Adam tafsersheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3sheikh Mohammmad Abani Zaria lecturessheikh Ali Isah Fantami mp3sheikh Ali Isah Fantami husnil muslimsheikh Ali Isah Fantami lecturessheikh Ahmad sulaiman quran recitationsheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitationSheikh ibrahim Aminu daurawa lecturesSheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihisheikh mohammad bin usaman kano lecturessheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransusheikh haruna kabiru gombesheikh Abubakar Gumisheikh Abdulrazak Yahya Haifansheikh Bin Usman kanosheikh Ahmad BUKSheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.Sheikh Abubukar Gero Tafseer mp3SHEIKH AHMAD TIJJANI GURUNTUMAdamsdut.Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin suDon Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.